Dakta R.Bell

Dakta R.Bell

Dakta Rchert Bell yana daya daga cikin masu tarjamar Qur'ani na Eggila. Ya  tarjama Qur'ani a cikn karni na na sha tara ya kasan ce yana koyar da harshen larabci a jami'ar Edinwarg ya tarjama Quani kima ya buga shi a wannan gari.

Misali daga tarjamarsa: Aya ta 16:maryam:

Make mention in the book of mary:when she withdrow from her people to place,eastward.